Monday 26 July 2021

Kalli Hotunan Kayatacciyar Kwalliyar Sallah ta Hamisu Breaker

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Hamisu Breaker

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodHamisu Breaker na murnar barka da babbar sallah.

Hamisu Sa'id Yusuf

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Mawaƙi Hamisu Breaker


Hamisu Breaker ɗaya ne daga cikin fitattun mawaƙan masana'antar Kannywood wanda tauraruwar sa ta fara haskawa tun bayan fitar waƙar Shimfiɗar Fuska.

Mawaƙi Hamisu Sa'id Yusuf

MURYAR HAUSA24  Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user