Tuesday 26 October 2021

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Ayyukan General Buhari

Tura Wannan Zuwa Ga

   Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Ayyukan Janar Buhari

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "AYYUKAN JANAR BUHARI...".


Wannan dai ita ce waƙar da 'yan Najeriya suka tura wa da Rarara ₦1,000 , kamar yadda ya buƙaci a tura ma sa da hakan, domin ya bayyana muhimman ayyukan da gwamnatin shugaban ƙasa Muhammad Buhari ta shimfiɗa a ƙasa, kuma da yawan 'yan ƙasa, sun tura masa da kuɗin da ya buƙata, sai dai an shafe tsawon lokaci kafin fitar wannan waƙa, saboda a cewar shi "Waƙa ce wadda za ta fayyace gaskiya a fili.". Mai yiwuwa, wannan shi ne dalilin jinkirta fitar waƙar a lokacin da 'yan ƙasa suke tsammani.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu, kawai ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user