Tuesday 26 October 2021

Kalli Zafafan Hotunan Sani Ahmad

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Sani Ahmad

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fasihin mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Sani Ahmad.

Sani Ahmad Dan Baiwa

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Sani Ahmad

Sani Ahmad, ɗaya ne daga cikin mawaƙan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) masu tasowa.

Mawaƙi Sani Ahmad

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Sani Ahmad nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user