Tuesday 26 October 2021

Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Waziri

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Maryam Waziri

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodMaryam Waziri.

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Laila

Maryam Waziri wadda aka fi sani da Laila a cikin shirin Labarina wanda ake haskawa a tashar talabijin ɗin Arewa24.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Maryam Waziri nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi ma ta fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user