Tuesday 26 October 2021

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Sannu Da Kokari Baba

Tura Wannan Zuwa

Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Sannu Da Ƙoƙari Baba

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "SANNU DA ƘOƘARI BABA...".

Wannan waƙar ta na yin bayani game da yadda wasu muƙarraban gwamnati suke ƙin bayyana irin gagarumin ƙoƙarin da shugaban ƙasar Najeriya ya ke yi ga al'ummar shi, a bisa hakan, Rarara ya fito kai tsaye don ya jinjina wa shugaban ƙasar, kana ya ƙara ƙarfafa masa gwiwa bisa ayyukan da yake shimfiɗa wa 'yan ƙasa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu, kawai ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Za ku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user