Sunday 7 November 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Duniya Abun Mamaki

Tura Wannan Zuwa

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, domin ya rera wannan waƙar ne don tunatar da al'umma irin yanayin da muka tsinci kanmu a ciki.


Hoto: Danmusa New Prince

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Taken waƙar "WAYYO DUNIYA ABUN MAMAKI...".

Kalli Bidiyon kai tsaye...

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Za ku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe harma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku ci-gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user