Friday 26 November 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Shu'uma

Tura Wannan Zuwa Ga

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021). Waƙar dai ta zo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, domin ya rera wannan waƙar ne don tunatar da mawaƙa da masu bibiyar al'amuran waƙoƙin sa.


Mawaƙi Ɗan Musa Gombe
Hoto: Danmusa New Prince


Wato tsayawa bayyana abin da wannan waƙoƙin ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Taken waƙar "WAƘA SHU'UMA!!..".

Kalli bidiyon kai tsaye...

Kar dai mu cika ku da surutu, ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a ba ku labari.

Za ku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe harma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user