Monday 16 September 2024

Abinda Za Ka Yi Bayan Yanke Alaka

Tura Wannan Zuwa Ga
A duk lokacin da tarayyar ka ta ƙare da wani mutumin da kake son sa, ka yi ƙoƙari ka ɓoye sirrikan sa da labaran sa, kada ka bar wani ya kai zuwa gare su.

Bayan Yanke Alaka
Hoto: Boundless



Idan ka yanke tarayyar ka da mutum to ka yanke harshen ka a kansa (ka daina magana a kansa ).

ﺇﺫﺍ ﺇﻧﺘﻬﺖ ﻋﻼﻗﺘﻚ ﻳﻮﻣﺎً ﻣﺎ ﺑﺈﻧﺴﺎﻥ ﻗﺪ ﺃﺣﺒﺒﺘﻪ .. ﺿﻊ ﻛﻞ ﺃﺳﺮﺍﺭﻩ ﻭﺣﻜﺎﻳﺎﺗﻪ ﻓﻲ ﻣﺨﺒﺄ ﺳﺮﻱ ﻭﻻ ﺗﺘﺮﻙ ﺍﺣﺪﺍً ﻳﺼﻞ ﺃﻟﻴﻪ ﺍﺑﺪﺍً ﻓﺎﻟﻌﻼﻗﺎﺕ ﺃﺧﻼﻕ ﺣﺘﻰ ﻟﻮ ﺃﻧﺘﻬﺖ .
 ﺇﺫﺍ ﻗﻄﻌﺖ ﻋﻼﻗﺘﻚ ﺑﺸﺨﺺ ، ﺃﻗﻄﻊ ﻟﺴﺎﻧﻚ ﻋﻨﻪ.
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user