Monday 20 May 2024

Karanta Abin Da Ake Lakkana Wa Wanda Ya Kusa Mutuwa

Tura Wannan Zuwa Ga

Abin da za ku lakkana wa wanda ya kusa mutuwa.


Abin da za ku lakkana wa wanda ya kusa mutuwa
Hoto: About Islam 


Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Wanda maganarsa ta karshe ta kasance:


لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّه.


La ilaha illal-lah. Zai shiga Aljanna.".

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user