Saturday 16 September 2017

An Fitar Da Sakamakon Jarrabawar NECO Ta 2017

Tura Wannan Zuwa Ga

A ranae Alhamis ne, aka fitar da sakamakon
jarrabawar kammala sakandare ta NECO wanda
aka rubuta a tsakanin watannin Yuni/ Yuli inda
sakamakon ya nuna cewa daga cikin dalibai
1,051,472 da suka zana jarrabawar, mutane 745,
053 suka samu nasarar cin darasi biyar wanda ya
hada da Turanci da Lissafi.
Shugaban Hukumar Shirya Jarrabawar ta NECO,
Farfesa Charles Uwakwe ya ce an samu dalibai
50, 586 da laifin satar jarrabawa sai dai kuma
Shugaban hukumar ta NECO ya tabbatar da cewa
adadin wadanda suka samu sakamakon mai kyau
a wannan shekarar ya wuce na shekarar da ta
gabata da kashi 1.11 cikin 100
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum farin cikin Ku shine Farn Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By Rariya

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: