Sunday 24 September 2017

Dole mu tashi tsaye wajen ganin bayan masu kokarin raba kasar nan - Inji Tinubu

Tura Wannan Zuwa

Asiwaju Bola Tinubu yayi tir da masu kokarin
raba kasar nan
- Babban Jigon na Jam’iyyar APC yace ba su
goyon bayan haka
- Tinubu yace idan aka raba Najeriya an kara
shiga matsala ne

Dazu nan mu ka ji labarin cewa Babban Jigon
nan na APC Asiwaju Bola Tinubu yayi magana
game da batun raba Najeriya.

Jaridar Vanguard ta dauko labarin cewa tsohon
Gwamnan na Legas yace idan har aka raba kasar
to wata matsalar kurum aka jawo. Tinubu yace
Gwamnati ta kasa biyawa Jama’a bukatun su ne
don haka dole wasu su fara irin wannan kira.

Bola Tinubu yayi kira da cewa gara ayi wa kasar
garambawul domin magance matsalolin da ke
kasa. Tinubu ko da bai kira sunan Kungiyar IPOB
ba amma ya bayyana cewa duk masu wannan
kira son zuciyar su kurum su ka sa gaba.

A cewar Gwamna Okorocha dai Kungiyar IPOB ta
Biyafara ba ta kawowa Kasar Ibo komai ba face
bakin jini da rashin yadda daga sauran jama’ar
Najeriya. Okorocha dai ya soki Kungiyar Biyafarar
ta IPOB ta su Nnamdi Kanu.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Muhammad Malumfashi

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: