Sunday 24 September 2017

Dubi jerin sunayen makarantun kudi 10 mafi tsada a Najeriya, da kudin da suke chaja

Tura Wannan Zuwa Ga

Yanzu shekara ta zagayo da iyayen yara zasu
fara neman makarantun da suka yi fice wajen
bada nagartacccen ilimi. A wannan rahoton
Naij.com ta kawo muku jerin fitattun
makarantun sakandire da suke bada ingantaccen
ilimi

2. Grange High School, Lagos
Tana cikin manyan makarantu da suka fi tsada a
Najeriya, da kudin makaranta N4.5m. Tsarin
karatun makarantar na tsarin turai ne,
makarantar na garin Legas a lamba 6 Harold
shodipo Crescent, Ikeja.
1. American International School, Lagos
Kafin tsarin makarantar yana bi da tsarin karatun
Amirka ne, kudin makarantar ma kadai ba a biya
sai da kudi na dalar Amurka, kudin yana kama
N5.5m a kudin Najeriya.

5. Lekki British International high School, Lagos
An kafa makarantar a shekarar 2000 da asalin
tsarin karatu irin na turawa, tana daya daga cikin
manyan makarantu da ke samar da ingantaccen
karatu a fadin yankin Afirka maso yamma. A
shekara ana biyan kudin dalibi daya kimanin N4m
a cikin kudin har da na abinci da litattafai da
kayan inifom da na sawar lahadi a cikin
makaranta.
4. American International School, Abuja
Wadda ke Durumi a garin Abuja, an kafa ta tun
1993 da tsarin karatu na kasar Amirka wadda
dalibai iri-iri na wasu kasashen ma suna halartar
makarantar. Daliban da ke cikin makarantar bas
u fi 500 ba saboda tsadar ta har N4.3m.
3. British International School, Lagos
An kafa ta a Satumba 2001 a Muri Okunola
Street, Victoria island, Legas, mai dauke da filin
wasa na yara dakin waka, tiyata na wasan
kwaikwayo, dakin ruwa na iyo. Iyayen yara na
biyan kudin makarantar da dalar Amurka ne
wanda a yanzu yake kamawa N4.48m a kudin
Najeriya.

7. Whiteplains British School, Abuja
Makaranta ce da tayi fice a wajen samar da ilimi
irin tsari na kasar Birtaniya, kudin makrantar
kuwa a shekara yana kamawa N3.5m a shekara.
Makarantar na nan a Obafemi Awolowo Way,
Jabi, Abuja
6. Day Waterman College, Abeokuta
Makarantar sakandire ce ta kwana da ke titin
Asu Village Road a garin Abeokuta a jihar Ogun.
Kudin makarantar kuwa a shekara ana biyan
N3.7m.

Misis Kehinde Nwani ta kafa makarantar a 2002
a garin Legas a titin Elegushi Beach Road, Lekki
wanda kudin makarantar dalibi daya yana
kamawa N3m a shekara.
8. Greensprings School, Lagos
Makarantar na nan a lamba 32, Olatunde Ayoola
Avenue a jihar Legas. Ta kunshi bangaren kwana
da jeka ka dawo, kudin dalibi daya na 'yan kwana
na kamawa sama da N3m a shekara na dan jeka-
ka-dawo kuma N1,925,200m a shekara.

10. Loyola Jesuit, Abuja
Makarantar Loyola Jesuit, makarantar kwana ce
da aka bude ta a shekarar 1996. Makarantar an
kafa ta ne a garin Abuja a kan titin Karu-Karshi,
Gidan Mangwaro. Kudin makarantar dalibi daya
yana kamawa N2.8m, kuma a lokacin neman
daukan dalibai makarantar na da zabi wanda
yake wa wasu iyayen wahala wajen saka
‘ya’yansu. Tana bada ingantaccen ilimi sosai
wanda yake jawo hankalin iyaye da yawa.
9 Meadow Hall, Lagos

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: