Sunday 24 September 2017

Tsohon Gwamna Kwankwaso yayi magana game da rikicin Biyafara

Tura Wannan Zuwa

- Tsohon Gwamnan Kano yayi magana game da
rikicin IPOB
- Rabiu Kwankwaso yace dole a marawa Sojojin
Najeriya baya
- Kalaman babban Sanatan sun sabawa na
Bukola Saraki

Labari ya iso mana cewa tsohon Gwamnan Kano
kuma Sanatan tsakiya a yanzu Rabiu Musa
Kwankwaso yayi magana game da rikicin kasar
nan.

A wata hira da Sanatan yayi da Jaridar Daily
Trust ya bayyana cewa tattaunawa ya kamata a
fara yi da masu fafutukar Biyafarar. Sanatan har
wa yau yace ba a Kudancin Kasar Sojoji su ka
fara zuba Runduna ba don kusan ko ina a kasar
Sojoji na aiki.

Sanatan yace dole a marawa Sojojin Najeriya
baya idan har ana so Najeriya ta zauna lafiya.

Sanatan ya kuma yi kira ga manyan Malamai da
Sarakunan gargajiya da 'Yan siyasa da su yi wani
abu kafin kasar ta rikice.

Kwankwaso ya dai ce ba dace masu kiran a raba
kasar su na saba dokar kasar ko danne hakkin
wasu ba. Dazu kuma kun ji cewa wani Tsohon
Shugaban Majalisar Dattawa yace zai fi kyau
Najeriya ta zauna daya. David Mark ya nemi a
tattauna domin warware matsololin kasar.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Muhammad Malumfashi

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: