Thursday 14 September 2017

Ina neman gafarar Rahama Sadau — Classiq

Tura Wannan Zuwa Ga

Mawakin nan mai suna Classiq wanda ya yi
waka tare da rungume-rungume da Rahma
Sadau, ya ce, yana neman afuwar jarumar.
Mawakin, a shafinsa na Instagram, ya ce "fitowar
faifan wakarsa da ya yi wa lakabi da 'i love you'
ta jawo kace-nace."
A saboda haka ne Classiq ya ce " zan so na
nemi gafarar Rahma Sadau saboda irin halin da
wakata ta jefa a ciki."
Classiq ya kara da neman afuwar masoya
Rahama Sadau.
To amma mawakin ya bayyana jarumar da mai
hazaka da jajircewa, a inda ya ce ba zai yi kasa
a gwiwa ba wajen kasancewa tare da Rahma
Sadau.
A 'yan makonnin da suka gabata ne dai kungiyar
masu hada fina-finan Hausa wato MOPPAN, ta
sanar da korar Rahma Sadau daga harkokin fim
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba mungode Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: