Tuesday 26 September 2017

Kasar Angola ta yi sabon shugaba a karon farko cikin shekaru talatin da takwas

Tura Wannan Zuwa Ga

An rantsar da Joao Lourenco a matsayin sabon
shugaban kasar Angola, a karon farko cikin
shekaru talatin da takwas
Talata aka rantsar da Joao Lourenco a matsayin
sabon shugaban kasar Angola. Kasar mai arzikin
mai, ta samu sabon shugaba a karon farko cikin
shekaru talatin da takwas.

An rantsar da sabon shugaban ne a Luanda
baban birnin kasar, a wani bikin daya samu
halarcin dubban yan kasar, da kusan shugabanin
kasashe talatin da kuma tsohon shugaban kasar
Hose Edwardo Dush Santush.

Bayan da yayi rantsuwar kama aiki, tsohon
shugaba Dush Santus ya mikawa sabon
shugaban kasa , abun wuyan shugabanci dake
zama alamar mika mulki

Ana rade raden cewa tsohon shugaban kasar
Dush Santush dan shekara saba’in da biyar da
haihuwa bashi da cikakken lafiya. Ya yanke
shawarar cewa ba zai tsaya takara ba a bana,
matakin da ya baiwa jam’iyar MPLA, wadda take
jan ragamar mulkin kasar damar tsayar da tsohon
Ministan harkokin waje dan takarar ta na
shugaban kasa.

Kamar yadda suka yi alkawari babar jam’iyar
masu hamaiya ta UNITA da kawayenta sun
kauracewa bikin rantsar da sabon shugaban
kasar.

Jam’iyun sun kalubalancin sakamakon zaben da
aka yi a watan Augusta ba tare da samun nasara
ba..

A jawabin daya gabatar na tsawon mintoci
arba’in da bakwai, sabon shugaban na Angola
Louremca yayi alkawrin cika alkawain da yayi a
lokcin yakin neman zabe na yaki da cin hanci da
rashawa daya ce yayi katutu a ma’aikatun
gwanatin kasar.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Voa Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: