Tuesday 26 September 2017

Shugaba Buhari ne zai lashe zaben 2019, inji fadar shugaban kasa

Tura Wannan Zuwa

Shekaru biyu da hawan shugaba Buhari mulki,
ya fara samun suka da soyayya kan batun 2019

- Ana jinyar shugaba Buhari kusan duk shekarar
nan

- Fadar Shugaban kasa tace shine ma zai lashe
zabe kuma zayyi takara

Mataimakin Shugaba Buhari kan harkokin
manema labarai, Malam Garba Shehu, yace ko da
a yau aka gudanar da zaben shugaban kasa, toh
lallai Buhari ne zai lashe zaben, domin a
cewarsa, 'yan Najeriya na farin ciki da yadda
salon mulkin Buharin yake. Ya dai fadi hakan ne,
a yau da safe a gaban manema labarai.

Malam Garba Shehun, ya kara da cewa, ai ma
duk soki-burutsu ne na siyasa jam'iyyar adawa
take yi, domin kayen da suka sha a shekaru biyu
da suka gabata a shekarar 2015.

An dai shafe shekaru biyu kenan tun da jam'iyyar
APC ta amshi mulki, kuma shugaba Buhari na
jinya a asibiti a Turai, kusan duk tsawon wannan
shekara, bai kuma ce zayyi ko bazai yi takara ba
a zabe mai zuwa.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.

Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: