Tuesday 26 September 2017

Wannan na daya daga cikin halayen da ake gudu a Najeriya

Tura Wannan Zuwa

Bahaushe mai ban haushi! Kamar yadda
Hausawa suke fadi, wannan maganan ta tabbata
a kasar Saudiya, inda aka ga wani Bahaushe
yana yin bara a kasa mai tsariki
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan mutumi mai
mutuwar zuciya ya je yana aikin bara a kasar
Saudiya ne, inda kowa ke zuwa yin Ibada, kamar
yadda wani ma’abocin facebook mai suna Abdul
Ango ya bayyana.

Majiyar ya kara da cewa ya kwashe sama da sati
daya yana ganin wannan mabaraci a Masallacin
harami yana yin bara, inda yake tsallaka jama’a a
sahun Sallah yana neman a bashi kudin bara.
Mabaraci
Sai dai wannan lamari da me yayi kama? Wani
irin mutuwar zuciya ne haka? Shin makahon nan
baya tunanin wulakancin dayake janyo ma
yarensa? Da sauran bakaken fata?

A gaskiya ya dace hukumomin da abin ya shafa
su shiga cikin wannan maganan, don yin maganin
wannan mummunan hali da gurbatattun yan
Najeriya ke yi suna zubar da mutuncin kasar
Najeriya.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: