Tuesday 26 September 2017

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma Najeriya

Tura Wannan Zuwa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma
Abuja bayan da ya yada zango a birnin Landan
daga Amurka, inda ya halarci babban taron
Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 a makon
jiya.

Fadar shugaban kasar ce ta tabbatar wa BBC
komawar shugaban gida..

Sai dai ba ta yi karin haske ba game da abin da
shugaban ya yi a Landan.
Amma a baya shugaban ya fi zuwa can don duba
lafiyarsa.

Shugaban ya isa Landan ne ranar Alhamis daga
birnin New York na Amurka.
Kafin tafiyarsa, shugaban ya gabatar da jawabi a
zauren Majalisar Dinkin Duniya ranar Talata.
Da ma dai fadar shugaban ta ce zai je Birtaniya
bayan ya kammala taron.

Sanarwar da kakakin shugaban kasar Femi
Adesina ya aikewa manema labarai a makon jiya
ta ce shugaban "Zai je birnin Landan a kan
hanyarsa ta komawa gida".

Sai dai Mr Adesina bai yi karin bayani kan abin da
zai sa Shugaba Buhari zuwa London ba.

A watan jiya ne dai shugaban ya koma gida
Najeriya bayan ya yi doguwar jinya a Birtaniya,
inda ya shafe fiye da wata uku a can..

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Bbc Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: