Wednesday 20 September 2017

Sun Kashe Shi Sannan Sukayi Garkuwa Da Matarshi

Tura Wannan Zuwa Ga

Wasu masu garkuwa da mutane sun harbe wani
magidanci mai suna Alhaji Shareef Abidu Yasir
har lahira, a hanyarsu ta Abuja zuwa Kaduna da
yammacin Ranar lahadi haka kuma sun tafi da
maidakinsa Jamila Ahmadu Bello.
Anyi jana'izarsa a jiya litinin bayan sallar Azahar
a masallacin Sultan Bello Mosque.

A halin da ake ciki, wadanda suka tafi da
matarsa suna bukatar a biya su Naira Miliyan
ashirin kafin su ba da ita.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum farin cikin Ku shine Farn Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By ©Dadin Kowa24

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: