Thursday 5 October 2017

Bani da Burin daya wuce Inganta Harshen Hausa Afadin Duniya-Shahararren Ma'aikacin Algaita Dubstudio

Tura Wannan Zuwa Ga

Wani mawaki kuma mai fasara a fina finai
Sadiq Salihu, ya ce yana da burin inganta
harshen Hausa domin saukin fahimtar harshen ga
jama’a.

A halin yanzu harshe yayi nisa wajan bunkasa a
sasssan duniya in ji mai fassara Sadiq Salihu
Abubakar wanda aka fi sani da ‘ Buzu dan Fullo
mai suburbuda’

Ya bayyana haka ne a yayin hira da , akayi dashi
birnin Kano, inda yake cewa ya tsundumaa ga
harkar fassara ne ganin cewar a wani bincike da
aka gudanar a kan harshe ya nuna cewar
harshen Hausa na daya daga cikin harsuna biyar
da suka fi kowanne harshe nisan zango da
habbaka a duniya.

Mai suburbuda ya ce harshen na da wahalar
fassara mussamam ma wasu kalmomi da babu
su a harshen Hausa, wanda dole ta sanya suka
fito da wasu kalmomi da al’umma tuni suka karbi
sabbin kalmomin.

Yana mai cewa yanzu haka yana fasara fina
finan barkwanci da ake kira “Cartoon” a turance
wanda kuma jama’a suka yi na’am dashi.
Ya ce kalubalen da sukan fuskanta dai bai wuce
yar tirjiya da suka samu daga alumma wanda
al’adace ta dan Adam na kin amincewa da sabon
abu da zarar ya shigo gari.

Dan fillo shine Wanda yake fitowa amatsayin gwarzon Dan Wasa, kuma shine Wanda yahau muryoyi daban-daban kamar irin su Dan Tawaye,Mai Adda,PK, da sauransu
.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Fadila M. Idris

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: