Wednesday 4 October 2017

DUNIYA MAKARANTA: SAI MUN MURKUSHE MUSULUNCI DA MUSULMI (Inji Gorge Webb)

Tura Wannan Zuwa

An tura mu afganistan da niyyar SAI MUN
MURKUSHE MUSULUNCI DA MUSULMI amman
mai makon haka sai na lura duk da mun killace
ce su ba shiga ba fita ba abinci basa noma ba sa
kera ko allura,mu kuma mun hada kai dai
Yan'uwan su mun dauki masifar duniya da wadda
aka sani da ma wadda ba'a sani ba mun kai mun
girke musu muke da kafafen ya da labarai muna
farfaganda wadda ko ina kake zaka ji a jikin ka
cewa mun cinye ka da yaki yau kusan shekara
goma muna abu daya amman kullum sai kara
karfi da yawa suke.

Wannan ya canza tunani na akan Musulmi Shi
yasa na dawo gida nai bincike akan addinin sai
Allah Yasa na fahimci lallai suna kan gaskiya shi
yasa muka kasa murkushe su don nima yanzu na
ce"LA'ILAHA ILLAH MUHAMMADUR_RASU
LILLAH"

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Waziri Aku

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: