Wednesday 4 October 2017

Labarin Boko Haram: Alkali ya tsame kan sa daga shari’ar ‘yan Boko Haram

Tura Wannan Zuwa

Mai Shari’a John Tsoho da ke Babbar Kotun
Birnin Tarayya, ya janye kan sa daga shari’ar
wasu ‘yan Boko Haram su takwas da aka
gurfanar a kotun sa.

Ya yanke wannan shawara ce a ranar Laraba,
yayin da wasu shida daga cikin wadanda ake
tuhumar su ka nemi kotun da dauke shari’ar
daga karskashin kotun sa zuwa wata kotun.

Su dai wadanda ake tuhum din, su na fuskantar
shari’a ne a Babbar Kotun da ke Abuja, dangane
da hannun da su ke da shi wajen kisan wasu
‘yan kasar waje su biyar da suka sace, kuma su
ka yi garkuwa da su kafin su kashe su. Kisan ya
faru ne a cikin jihar Krbbi, cikin 2011.

Ana kuma zarginsu da kashe wasu ‘yan kasar
waje bakwai a jihar Barno, wadanda su ka arce
da su daga cikin jihar Bauchi a watan Fabrairu,
2013, su ka tafi da su har cikin Dajin Sambisa su
ka kashe.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Premium Times

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: