Wednesday 4 October 2017

Labarin Siyasa: Ziyarar Shugaban Kasa Buhari Jihar Borno An Bar Baya Da Kuru.

Tura Wannan Zuwa

A shekaran jiya Lahadi ne shugaban kasa
Muhammadu Buhari ya ziyarci sojojin Najeriya
dake a fagen fama inda ya jinjina masu kuma
suka yi murnar cikar Najeriya Shekaru 57 da
samun yancin kai. .

Ziyarar dai ta zo ma Yan Najeriya bazata ne inda
kwatsam sai kowa yaji cewa shugaban kasar na
can. Wannan shine zuwan shugaban kasa Buhari
na farko a jihar tun bayan hawan shi. .

Amma abunda ya daure ma mutane da yawa kai
shine yadda shugaban kasar ya ziyarci sojojin
kawai, ba tare da shiga gari da gaishe da Jama'a
ba. Kamataye ace shugaba Buhari ya ziyarci
sansanin yan gudun hijira na jihar domin gane ma
kanshi halin da suke ciki. Haka zalika kamataye
ace ya shiga cikin gari domin ya gaisa da Jama'a
kuma ya nuna farin cikin shi na sake komawa
birnin Maiduguri. .

Ko shakka babu da hakan yafi kayatarwa kuma
daya gamsar da mutane akan ace kawai yazo ya
fita ba tare da kowa ya san da zuwan shi ba. .
Muna fatan masu bashi shawara su ringa duba
irin wadannan abubuwan a gaba domin kaucema
kace nace. .

Allah ya taimake shi ya bashi ikon sauke nauyin
dake kanshi kamar yadda ya kamata ameen.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Nishadi TV

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: