Thursday 12 October 2017

Mijina Babu Yadda Baiyi ba Idan Ina da Shawa'ar Ci gaba dayin Hausa Films Ya Amince Nakoma-Fati Ladan

Tura Wannan Zuwa Ga

Tsohuwar Shahararriyar jarumar Film ta
masana’antar shirya fina finai ta Kannywood
wato Fati Ladan ta fito ta bayyana wa duniya
cewa babu wani aibu a cikin zaman aure da
kuma sana’ar film don kuwa abi mai yiwuwa.

Fati dai tayi sunane a wasu fina finai da tayi a
masana’antar Kannywood wanda ya hada da “Ni
Dake Mun Dace” kafin tayi aure inda tace bayan
tayi auren ma sai da mijinta ya bata sharawa
cewa ta koma sana’arta ta film amma taki
amincewa.

Jarumar ta bayyana cewa yanzu haka tana gidan
mijin ta inda take samun jindadi da kwanciyyar
hankali kuma tana zaune lafiya da mijinta babu
abinda yake hadasu.

Haka ma dai jarumar ta bayyana cewa yanzu
haka dai ta koma makaranta inda tuni ma har ta
kai aji uku a jami’a wajen koyon kimiyyar siyasa
kuma tana sana’ar ta ta kiwon kifaye da kaji.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: