Saturday 7 October 2017

Shugaba Nijeriya: Muhammadu Buhari ya gana da manyan alkalai

Tura Wannan Zuwa

A kokarin bude sabon babi a dangantaka da ke
tsakanin bangaren zartarwa da na shari’a,
manyan alkalan kotunan Najeriya sun yi wata
ganawa da shugaban kasar a fadar gwamnati
lamarin da ya kasance irinsa na farko.

Kudin tsarin mulkin Najeriya ya tanadi 'yancin
gashin kai a tsakanin bangaren zartarwa dana
shari'a, ba kasafai ake ganin alkalai a cikin fadar
gwamnatin kasar ba amma sannu a hankali wani
danyen ganyen da ake ta'allakawa da mayar da
ido ga bangaren shari'ar, na neman mayar da
alkalan wuce makadi cikin rawa a sabo na
kawancen da ke tsakanin su da fadar gwamnatin
kasar ta Aso Rock. Ziyarar alkalan ta zamo dama
ga shugaban na neman kafa kotuna na
musamman a kasar da nufin gaggauta kammala
shari'un cin hanci. Shugaba Buhari ya ce akwai
bukatar kara kotunan yaki da hanci a matsakaicin
tsarin shari'a sannan kuma da ware rana guda a
kowane mako domin sauraron shari'un hanci a
kotun ta koli dama 'yar uwarta ta daukaka kara.

Ana kallon ziyarar manyan alkalan da suka ce
sun isa fadar gwamnatin kasar da nufin barka da
zuwa ga shugaban kasar daga nema na magani a
matsayin wani abu na ba sabunba, haka kalamai
na babban alkalin kasar mai Shari'a Walter
Ononghen, wanda da kyar da gumin goshi ya kai
ga samun tabbatar da shi a mukamin, alamu na
mika wuyar alkalan ne domin yakar cin hanci.

Abun jira a gani dai na zaman nisa na hadin kan
da kila danyen ganyen a tsakanin gwamnatin da
ke kara kusantar zabe da kuma bangaren shari'ar
da ke da jan aikin adalci ga batu na zabukan a
matakai daban-daban.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©DW-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: