Saturday 7 October 2017

Nigeria: Alkalan Najeriya sun fara yaki sosai da cin hanci

Tura Wannan Zuwa

Gwamnatin Najeriya ta nuna jin dadinta kan
matakin da majalisar alkalai ta dauka na binciken
wasu Karin alkalai 15 bisa zargin cin hanci. Sai
dai matakin ya fara shan suka musamman
membobin kwamitin bincike da aka nada.

A baya dai a kamen wasu manya da matsakaitan
alkalai a Najeriya da nufin aike sako daga
bangaren shugaban kasa da ya dauki lokaci yana
zargin shari'ar da tarnaki a yakin hanci. Sai dai
daga dukkan alamu tana shirin sauyawa a
tsakanin alkalan da suka mika wuya a cikin wata
soyayyar da ke nuna alamar kore yanzu.

Kokarin sauyin ya faro ne tare da matakin kafa
wata kotu ta musamman domin yaki da cin
hancin, kafin daga baya babban alkalin kasar ya
sanar da wani kwamiti na musamman domin
yakar hancin a cikin sashen shari'a na kasar. Na
baya-bayannan na zama binciken wasu
matsakaitan alkalan kasar kusan 15 da majalisar
alkalai ta kasar ta kai ga sanarwa a cikin wannan
mako.

Majalisar akalan Najeriya ta sa kafar wando daya
da 'ya'yanta da ke karbar na goro
Tuni dai Jihar zamfara ta kai ga sallamar daya
daga cikin alkalan da hukumar ke zargi da karbar
na goro kafin yanke shari'a, matakan da ke
dadada ran bangaren zartarwa na kasar a fadar
Malam Garba Shehu da ke zaman kakakin
gwamnatin Najeriya.

Tun ba a kai ga ko'ina ba matakin alakalan ya
fara shan suka cikin kasar da ke kallon coge
musamman ma a nadin kwamiti na binciken cin
hancin. Kungiyar SERAP mai bincike ga harkokin
shari'a da kare mutuncin bil Adama tace
kwamitin na Isa Ayo Salami ya kunshi wasu
manyan lauyoyi na kasar da ake kallon na kare
masu laifi ne.

Barrister Baba Dala, wani lauya da
ke zaman kansa a Abuja, ya ce hada tsakuwa da
aya na iya illa a kokarin samar da abinci.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Dw-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: