Saturday 7 October 2017

Nigeria: Shugaba Buhari yana ci gaba da samun Goyon Bayan 'Yan Nigeria akan Gwamnatinsa

Tura Wannan Zuwa

Dubban magoya bayan Shugaba Muhammadu
Buhari sun gudanar da zanga-zanga domin
jaddada goyon baya a gareshi, a wani abun da ke
zaman yunkuri na dakushe adawa da zamansa a
birnin London.

Duk da cewar har za yuwa yanzu bai kai ga
saukar ba, darururwa na magoya bayan Shugaba
Muhammadu Buhari daga dukkan alamu sun
sauka da kwari daga sassa dabam-dabam na
arewacin kasar domin zanga-zanga ta nuna
goyon bayan shugaban na Najeriya.

Kama daga
can kauyensu a Daura ya zuwa birnin Abuja da
ma sassa dabam-dabam na arewa, matasa da
kuma dattawa mata da maza sun cika dandali na
Unity Fountain da ke Abuja domin zanga-zangar
da ke zaman irinta mafi girma da kuma ke da
nufin aiken sako ga masu ikirarin ganin sai
shugaban ya yi murabus.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Dw-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: