Friday 1 December 2017

Babban Dalilin Da Yasa Na Fara Fitowa A Film Din Barkwanci – Inji Ali Nuhu

Tura Wannan Zuwa

Fitaccen jarumin nan na wasan kwaikwayon
Hausa da turanci wato ta Kannywood da
Nollywood Ali Nuhu Muhammad ya bayyanawa
dalilin da yasa ya yanke shawarar fara fitowa a
cikin fina-finan barkwanci da a da ba’a saba
ganin shi a ciki ba.

Jarumin dai ya bayyana cewa ya yanke shawarar
yin hakan ne domin ya bayar da gudummuwar sa
a wannan bangaren sannan kuma ya sake
fuskantar wani sabon kalubalen don kuwa ya gaji
da yadda ya dauki tsawon lokaci yana fitowa a
matsayin saurayi yana ta tikar rawa.

Jarumin dai yayi wannan batu ne a yayin firar sa
da tashar tauraron dan adam din nan ta Arewa24
a makwanni biyu da suka gabata a yayin da ake
daukar shirin nan nasu na Kundin Kannywood.

Haka zalika ma dai jarumin ya musanta zargin
cewa sun kanannade harkar fim din inda sukan
hana sabbin fuskoki fitowa domin su taka irin
tasu rawar inda ya bayyana cewa masana’antar
shirya fim din tana da fadin gaske da wani ba zai
iya tarewa wani wurin sa ba.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Arewa-Mobile

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: