Friday 1 December 2017

Karanta Kaji: Muhammadu Buhari shine Zai Lashe zaben 2019 ko shakka babu ko ka yarda- Sakon Abdulmumin Jibrin ga 'yan Najeriya

Tura Wannan Zuwa

Dan majalisar tarayyar nan mai wakiltar mazabar
kananan hukumomin Bebeji da Kiru daga Kano
da yanzu haka yake a matsayin korarre daga
majalisar Alhaji Abdulmumin Jibrin ya bayyana
cewa yanzu kam ta tabbata shugaba Buhari zai
lashe zaben 2019 da gagarumin rinjaye.

Dan majalisar da ya bayyana hakan a shafin sa
na sada zumuntar Tuwita ya kuma bayyana
nasarorin da shugaban kasar ya samu tare kuma
da jam'iyyar adawa marar karfi a matsayin wasu
dalilan da za su sa shugaban ya sake lashe
zaben cikin ruwan sanyi.

Ku tari 2023, don 2019 ta Buhari ce - Sakon
Abdulmumin Jibrin ga 'yan Najeriya

NAIJ.com dai ta samu cewa daga nan ne ma dai
sai dan majalisar ya shawarci dukkan 'yan
Najeriya musamman ma dai yan siyasa dake
tunanin yin takara da shugaba Buhari din da su
hutar da kan su su fara tanadin 2023.

A wani labarin kuma mun samu daga majiyar
cewa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon
mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji Atiku
Abubakar ya kada shugaba Muhammadu Buhari,
tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan
da kuma Sanata Kwankwaso a wani zaben gwaji
da aka gudanar a dandalin Tuwita.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: