Friday 1 December 2017

Labari: An Zargi Kungiyar IPOB Da Yunkurin Shigo Da Makamai 2,671 Cikin Nijeriya-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Gwamnatin Tarayya ta
zargi haramtacciyar
kungiyar nan ta masu
fafutukar kafa kasar
Biyafara wato IPOB da
hannu cikin kokarin shigo
da muggan makamai cikin
kasar nan.

An bayyana wannan zargi
ne yayin wani zama da
wata babbar kotu ta
gudanar a Abuja domin
sauraron karar da
kungiyar IPOB ta shigar
tana kalubalantar matakin
da gwamnatin tarayya ta
dauka na haramta
ayyukan kungiyar, bisa
zargin ayyukan ta'addanci
da cin amanar kasa.

Lauyan da ya wakilci
bangaren gwamnati ya yi
kokarin kafa hujjoji da
wasu kamen makamai da
hukumar kwastam ta kasa
ta yi na wasu makamai da
aka yi kokarin shigowa da
su kasar nan, wadanda
aka gano suna da alaka
da madugun kungiyar 'yan
aware Nnamdi Kanu.

Ana zargin makaman suna
da nasaba da wani dan
kasar Turkiyya Abdulkadir
Erkahman wanda ke nuna
goyon baya ga yunkurin
kafa kasar Biyafara,
sakamakon wasu hujjoji
da jami'an tsaro na asiri
suka tattara.

Kungiyar IPOB dai na
jayayya da matakin
gwamnati na haramta
ayyukan ta da sanyata a
matsayin 'yar ta'adda.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By  ©Zuma Times Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: