Friday 1 December 2017

Hausa Film: ‘Yan Sanda Sun Kama Nafisa Abdullahi A Otal-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Babban furodusa Jamilu Ahmad Yakasai ya sa
‘yan sanda sun kama fitacciyar jarumar nan ta
wasan fina-finan Hausa Nafisa Abudullahi da
tsakar dare a garin Katsina sannan kuma suka
kaita Kano tare da kulle ta a bayan kanta na
tsawon lokaci.

Mun samu dai daga majiyar mu ta mujallar fim
cewa musabbabin rigimar ta su ta samu asali ne
sakamakon jingine aikin fim din shi mai suna
‘Mutuwar Aure’ da jarumar Nafisa ta yi ta tafi
sabgar gabanta ba tare da kuma wani dalili ba.

Mun samu dai cewa wannan ne ma dai ya
harzuka shi inda har ya shigar da kara a kotu
inda aka soma shari’a a tsakanin su amma kuma
sai jarumar ta ki zuwa kotun don ta kare kanta, a
bisa akasin haka ma sai kawai ta tafi Katsina yin
wani wasan daban.

To daga baya ne sai kotun ta umurci jami’an ‘yan
sanda su bazama neman ta inda kuwa suka
kamota a Katsina kafin daga baya su sasanta
kansu.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Arewablog

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: