Friday 1 December 2017

LABARI NAJERIYA: Mayakan Boko Haram Sun Yi Kaca-Kaca Da Kauyen Wanu-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Mutanen yankin Madagali sun sake fadawa cikin
zaman dar-dar saboda yawan hare haren da
mayakan Boko Haram ke kai masu inda ko jiya
ma sun farma kauyen Wanu da kashe kashe da
kone kone.

Mayakan Boko Haram suna shawagi a wasu
kauyukan karamar hukumar Madagali dake kusa
da dajin Sambisa inda har yanzu mayakan ke da
karfi.

Da safiyar yau 'yan Boko Haram suka sake kai
hari a wani kauyen da ake kira Wanu, inda suka
yi kashe-kashen rayuka da kone-kone.

Wani mazaunin yankin da baya son a ambaci
sunansa ya ce ilahirin al'ummar Madagali, na
cikin zaman dar-dar, duk da cewa akwai jami'an
tsaro amma bai hana 'yan Boko Haram ci gaba
da kai hari ba saboda jami'an tsaron wuri daya
su ke suna tsaron kansu, inji shi.

Mazauna
yankin yanzu basa iya barci.

Dan Majalisar Wakilai dake wakiltar yankin Mr.
Adamu Kamale, ya tabbatar da aukuwar lamarin
tare da cewa yau ma sun tashi da bakin ciki
saboda kisan mutane da aka yi tare da kone
gidaje da dama.

Ya ce har yanzu mutanen, wato,
'yan Boko Haram, ba su yi nisa dasu ba. A
cewarsa jami'an tsaro sun kasa.
Shi ma shugaban karamar hukumar Madagalin
Yusuf Muhammad, cewa ya yi idan ba'a kai masu
dauki cikin gaggawa ba akwai yiwuwar wasu
al'ummar yankin zasu gudu zuwa kasar Kamaru.
Bukatarsu yanzu ta tsaro ce, injishi.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Voa-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: