Friday 17 November 2017

So kenan: 'Yadda na taba yin soyayya da kanwata Maryam a fim'

Tura Wannan Zuwa

Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
bayyana wa BBC abin da ya sa ya yi soyayya da
kanwarsa Maryam a wani sabon fim dinsa mai
suna Gwarzon Shekara.

Ramadan ya ce shi bai "dauki hakan a matsayin
wani abu ba."

"Babu abin da na ji yayin da na fito a fim, ina
soyayya tare da kanwata Maryam. Kuma na yi
amfani ne da abin da darakta ya ba ni umarnin
na yi."

Ya bayyana hakan ne yayin da ya kawo mana
ziyara a ofishinmu na Landan tare da rakiyar
fitaccen dan wasan Hausa, Ali Nuhu, ranar
Juma'a.

Dan wasan ya je birnin Landan ne don ya karbi
kyautar gwarzon shekara ta bana wanda mujallar
African Voice ta shirya.

Har ila yau Ramadan ya ce abin da ya sa duka
'yan gidansu suke fitowa a fina-finan Hausa shi
ne don a kawar da zargin da ake yi wa 'yan fim
cewa suna bata tarbiyya.

Ya ce suna fitowa ne a fim don a kawar da
wannan zargin.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©BBC HAUSA

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: