Tuesday 12 December 2017

Musha Dariya Sadik Sani Sadik – Yar MinisterComedy

Tura Wannan Zuwa
Sabon hausa comedy na sadik sani sadi kenan
mai sunaYar Minister ” wanda hausa pulse
nigeria suke shiryawa domin baku nishadi.

Inda zakuga jarumin naku iya chat da wata a
whatsapp tace masa ita yar gidan ministan kudi
ce yayin da ta dunga raina masa hankali tana
turo hotunan jaruma rahama sadau wai a
matsayin itace.

Sai abokinsa yake cewa yayi a hankali dai kada a
tafi dashi dan yanzu matan yanzu yan karya ne
yace shi dai kawai yar gidan minista ce sai
abokinnasa yace to shikenan ai dai zamuje amma
nawa zaka ban idan an samo sai yace zai basa
doller 100 yace to shikenan washe gari kunsan
mai ya faru.

Ko kuma kai tsaye ku latsa nan»»

Source: ©Arewa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: