Saturday 30 December 2017

Karanta Kaji: Cutar typhoid da alamomin ta

Tura Wannan Zuwa

Gabatarwa

AssaAssalamu'alaikum ja
ma'a yau ma kamar kull
um, barkan ku da kasa
ncewa da wannan shafi
mai Albarka.

Darasin mu na yau zamu
yi magana ne akan alamo
min typhoid.

Da farko dole mu dan fadi
wani abu ko da kadan ne
akan typhoid.

To shi dai typhoid wata cuta ce da a
ke samunta ta hanyar gu
rbataccen ruwa ko abinci,
wanda wannan gur
bataccen
ruwa ko abinci na dauke d
a kwayar halittar bacteria
da ke haddasa wannan
cuta ta zazzabin typhoid.

Wannan a takaice
kenankenan.

To
daga nan kuma bari mu z
ayyano Alamomin wannan
xuta wanda dama shine
makasudin darasinnamu.

Alamomin cutar typhoid

Ga alamomin kamar haka:

¶ Ciwon ciki

¶ Ciwon kai

¶ Zazzabi

¶ Gudawa

¶ Mutuwar jiki

¶ Ciwon jiki da gabobi

¶ Amai

¶ Dacin baki

¶ Rashin cin abinci

Wadannan sune alamomi
na typhoid. Idan anga ala
ma daga cikin alamomin
da muka zayyana, to ai
maza-maza a garzaya
asa garzaya asibiti.

Rufewa

A karshe muna sanar da
maziyarta wannan shafi d
a su kasance damu
a darasin mu na gaba za
mu , zamu kawo muku
Illolin typhoid da kuma
yadda za'a kaucewa kamu
wa da shi.

Bayan haka a kullum
muna masu tunatar
da maziyartan mu da su ri
ka gayyato yan uwa da a
bokai zuwa wannan shafi
don suma su amfana.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Lafiyata

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: