Sunday 31 December 2017

Karanta Kaji Dalili: Idan na dena kwallo shirin fim zan koma yi - Cristiano Ronaldo

Tura Wannan Zuwa Ga

Cristiano Ronaldo, fitattacen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid, ya bayyana ra'ayinsa na fadawa harkar shirin fim idan ya daina buga tamola.

Shahararren dan wasan da ya lashe kyaututtuka bila adadin a sakamakon kwarewarsa da yin fice a fagen taka leda, yayi tsokacin komawa shirin fim din ne a yayin da manema labarai suka tuntube shi akan komawa fagen siyasa.

sun yi wannan tuntuba ne bayan da tsohon dan wasa George Weah, ya lashe zaben shugaban kasar sa ta Liberia a zaben da aka gudanar a ranar Larabar da ta gabata.

Dan wasan na kasar Portugal mai shekaru 32 ya bayyana cewa zai shiga fagen shirin fim kamar yadda wasu tsaffin 'yan kwallo suka yi da suka hadar da; Vinnie Jones, Eric Cantona da kuma David Becham.

A wata ganawa da kamfanin labarai na Sky Italia, Ronaldo ya bayyanawa tsohon dan wasan Juventus, Alessandro Del Piero cewa, ba shi da ra'ayin ajiye kwallo yanzu amma idan hakan ta kasance zai jarraba shirin fim, sa'annan zai ci gaba da kulawa da harkokin kasuwancinsa na kamafanoni, Otel da kuma kwantiragin dake tsakaninsa da kamfanin Nike.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By  ©hausa.naija.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: