Wednesday 20 December 2017

Ko Kasan Manyan dalilai guda 6 da ka iya sanya mace haifan jarirai ‘Bakwaini’

Tura Wannan Zuwa

Wani shahararren masanin aikin likitanci mai
kula da kiwon lafiyan mata Dakta Chris Abumchi
ya bayyana Najeriya a matsayin kasar ta uku
cikin kasashen da aka fi haihuwar Bakwaini

Jaridar Premium Times ta ruwaito likitan yana
fadin cewa a duk haihuwa 10, ana samun jariri
bakwaini guda 1.

Dandalin Mujallarmu ,ta ruwaito likitana ya yi
bayanin haihuwa bakwaini a matsayin yadda ake
haihuwar jariri ba tare da wasu sashin jikinsa sun
kammala haduwa ba, sakamakon haihuwarsa
kafin watanni 9.

Dakta Chris yace dalilan dake sa ake haihuwa
Bakwaini sun hada da:

1. Shan taba sigari
2. Mace mai ciwon siga
3- Amfani da magunguna ba tare da izinin likita
ba
4- Mace mai shan giya
5- Zama da yunwa
6- Rashin samun kwanciyar hankali

Da wannan
ake yin kira ga mata da masu dauke da juna biyu
da su dinga zuwa Asibiti da zarar sun fara zubar
da jini ko jin ciwon jiki.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Mujallarmu

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: