Saturday 16 December 2017

Labari Karanta Kaji: Ko musulunta zan yi ba zan shiga Izala ba -inji Obasanjo

Tura Wannan Zuwa

Tsohon shugaban Najeriya. Cif Olusegun
Obasanjo, ya bayyana cewa da ace zai
musulunta to da shima zai rika yin bikin ‘Mauludi,
a gidansa kuma zai rika yin shagulgula fiye da
yadda
ake yi a halin yanzu.

Mista Obasanjo wanda yake jawabi lokacin da
wasu matasan ‘kabilar
‘Yarabawa’ da ‘Ibo’ mabiya addinin Musulunci,
suka ziyarce shi lokacin da suka kammala
gudanar da wani ‘kwarya-‘kwaryar ‘Mauludin’
zagaye a ‘kauyen ‘Otta ya sanya wa matasan
albarka.

Majiyar Hausa Times ta ruwaito tsohon shugaban
a jawabin godiyar da ya yi musu ya kuma kara
da cewa jinjina masu.

Yana mai cewa “Ina matukar farin ciki da
wannan ‘kauna da kuke
nunawa ANNABI MUHAMMADU S.A.W, kuma ko
yanzu idan zan zama musulmi zan shiga ne cikin
masu yin irin wannan hidima ga MUHAMMADU
S.A.W.

Majiyar tamu ta ruwaito mista Obasanjo yana
fadin ‘domin ina so nima ya soni kamar yadda
zan so shi kuma ba zan shiga cikin masu kawo
rudani a cikin al’umma ba wadanda ke zagin
masu Mauludi.

Lamarin dai ya faru ne a ranar Laraba da ta
gabata.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausa Times

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: