Saturday 17 March 2018

Karanta Kaji: Salman Khan Zai Shiga Sahun Masu Haihuwa Ba Aure a Duniya

Tura Wannan Zuwa Ga

Da alamar shahararren jarumin fina finan India Salman Khan, zai shiga cikin mutanen da suke haifuwa ba tare da aure ba.

Lallai wannan ba sabon labari ba ne cewar, Salman na kin yin aure tun da dadewa. Sai dai jarumin yace zai haifu amma duk da hakan ya makara.

Kowa na sane da yanda jarumin ke sha’awar samun haifuwa kuma yace zai cika shekaru 52 a cikin watan Disamba wannan shekara, don haka shi kansa na ganin lokaci yayi.

sun nuna cewar mahaifiyar Salman Khan tana so ya samu abin haifuwa, yace akwai yiwuwar nan da shekaru biyu zuwa uku masu zuwa zai nemi wacce zata haifu masa.

Dan wasan yace yana sane da idan ya haifu a yanzu, hakan na nufin a lokacin da dansa zai cika shekaru 20 wato shi kuma ya samu shekaru 70.

Salman Khan yace lallai zi yi hakan saboda ya farantawa iyayensa rai.

Tusshar Kapoor shine ya fara wannan salon haifuwa ba tare da aure ba a masana’antar fina finai ta Bollywood a shekarar 2016 yayin da ya haifi dansa Lakshya, bayan haka darekta Karan Johar ya biyo sawu inda shi kuma ya samu yan biyu da suka hada da Yash da Roohi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Voa Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: