Sunday 15 April 2018

Kalli Hotunan Jerin ‘Yan matan da su ka zarce kowa kyau a Nigeria

Tura Wannan Zuwa

Idan ba ku manta ba a baya mun kawo maku
jerin sanannun mutanen da su ka fi kowa yawan
a Duniya.

Wannan karo kuma mun shiga fannin
‘Yan mata ne inda mu ka kawo maku wadanda
su ka fi kowa kyau a Najeriya.

Ga dai wadanda ake tunanin cewa babu kamar
su duk fadin kasar:

1. Genevieve Nnaji

Da dama an yi ittifaki babu wanda ta kai
Genevive kyau a Najeriya. An haifi shararriyar
‘Yar wasan kwaikwayon ne a Garin Mbiase a
cikin Jihar Imo kusan shekaru 40 da su ka wuce.

2. Agbani Darego

Agbai Darego wata ‘Yar kwalisa ce asalin ‘Yar
Jihar Ribas. Ta taba karbar lambar yabo a
matsayin wanda ta fi kowa kyau a Najeriya har
ma da Afrika a 2001. Darego tana cikin
kyawawan matan Duniya.

3. Oluchi Onwaegba

Ana sa Oluchi Onwaegba wanda ta fito daga
Kudancin Najeriya cikin kyawawan da ake ji da
su a Najeriya. An haifi Oluchi ne a 1980 kuma ta
shahara wajen harkar kwalliya da kele-kele.

Bayan wadannan dai akwai irin su Slyvia Nduka
wanda ta shahara a Duniya da kuma Adaora
Akubilo wata Budurwa ‘Yar asalin Najeriya da ke
Amurka.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausa Naija

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: