Sunday 15 April 2018

KARANTA KAJI: INSHA ALLAH SAI PDP TA SAKE KARBAR MULKIN NIGERIA A 2019- Inji Ummi Zee-Zee

Tura Wannan Zuwa

Tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Ummi Ibrahim
wadda aka fi sani da Zee Zee ta samu mukami
daga jam'iyyar adawa ta PDP, inda aka ba ta
mukamin shugabar riko ta mata ta kungiyar dake
yi wa PDP yakin neman zabe gida-gida ta kasa
baki daya.

A yayin da Ummi da take bayyana wannan labari
a dandalinta na sada zumunta, tace ta godewa
Allah da wannan mukami da ta samu, kuma tana
fatan Allah ya baiwa jam'iyyar ta PDP mulki a
zaben shekarar 2019.

Ummi dai ta yi suna wajan caccakar gwamnatin
shugaba Buhari.

Wani shafi da ya wallafa wannan labari, me suna
Authenticnewsdaily yace shugaban kungiyar yi
wa PDPn kamfen gida-gida na kasa ne, Ibrahim
Dahiru Danfulani ya tabbatar da wannan mukami
na Ummi Zee Zee a jiya Juma'a.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Sirrin Siyasar Najeriya

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: