Sunday 15 April 2018

KALLI YADDA SHEHU YA BAYYANA A MAULIDIN ABUJA

Tura Wannan Zuwa

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na nuni da
cewar Shehu Ibrahim Inyass ya bayyana a jikin
fitilar haska titi dake wajen taron Maulidi.

Bayyanar shehun Malamin ke da wuya daruruwan
mabiya darikar Tijjaniya sukayi da'ira suna zikiri
tare da dubiya domin ganin shi
An samu wani hazikin matashi masoyin manzon
Allah da ya hau kololuwar fitilar ya kuma
sumbaci wajen da shehin Malamin ya bayyana.

Allah ka kara dadin tsira da aminci ga fiyayyen
halitta, da masoyan sa baki daya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Sirrin Siyasar Najeriya

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: