Sunday 15 April 2018

KARANTA YANZU KAJI: Sheikh Ibrahim Inyass ya bayar da gagarumin gudunmawa sosai wajen ci gaban addnin Musulunci a duk fadin duniya — Inji Muhammadu Buhari

Tura Wannan Zuwa

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayyana
cewa Sheikh Ibrahim Inyass jagoran mabiya
hanyar darika, ya taka gagarumin rawar gani
wajen ci gaban addinin Musulunci a nahiyoyin
Afrika, Asiya da Turai.

A cewar shugaban kasar Shehun ya bayar da
wannan gudunmawa ne ta hanyar rubuce
rubucensa.

Buhari ya bayyana hakan ne a yayin bikin
Maulidin wanda aka gudanar a babban birnin
tarayya Abuja a ranar Asabar 14 ga watan Afrilu.

Ministan Ilimi, Adamu Adamu ne ya wakilce
shugaban kasar inda ya ce gwamnatinsa za ta ci
gaba da bayar da hadin kai ga mabiya Darikar
Tijjaniyya don wanzuwar zaman lafiya a kasa
sannan ya nemi a ci gaba da yi wa Nijeriya
Addu'o'i.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausa Naija

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: