Friday 1 June 2018

Karanta Yanzu Kaji: Al'ummar Kudancin Nigeria Basa tare da Muhammadu Buhari amma da yake 'yan Arewa dakikai ne haryanzu suna tare da Buhari - Sheikh Ahmad Mahmud Abubakar Gumi

Tura Wannan Zuwa Ga


Sanannen Malamin addinin Islama dake jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Mahmud Abubakar Gumi ya bayyana bacin ransa gami da damuwa game da yadda hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta wulakanta tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan.

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Malamin ya bara ne a yayin gabatar da tafsirin Al-Qur’ani kamar yadda ya saba yi a watan Ramadan, inda yace EFCC ba ta da hurumin bayyana mutum a matsayin mai laifi, don haka bai kamata su yi ma Ramalan abinda suka yi masa ba.

A cikin bayanin Malamin ya bayyana cewa yaso ace Ramalan bai baiwa EFCC hadin kai ba, “Dama an dauke shi ne yana fada dasu akan bai yarda ba, wannan shi yafi.” Inji Malamin.

Gumi bai karkare jawabinsa ba har sai da ya bayyana bacin ransa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda da ana bin laifi da Buhari bai zama shugaban kasa ba.
Zaku iya Download din Video anan ko Ku kalli cikakken Bayanin ta hanayar Video kai tsaye.


“Mutanen Kudu sun yi hannu riga da gwamnatin nan, Mutanen Arewa ne kawai suke binsa, dakikan mutane, a auna Buhari da tsohon shugaban kasa Shagari a gani wanene ya ci kudin gwamnati?” Inji Dakta Gumi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Hausa Naija
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user