Wednesday 25 July 2018

Kalli Sababbin Hotunan Zainab Indomie na Wannan Shekarar - Hotunan Sun dauki Hankulan Duniya Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga
Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa Zainab Abdullahi wacce aka fi sani da Zainab Indomie da alama ta dawo Fina-Finan Hausa .


Idan bazaku manta ba a kwanakin baya anyi rade-radin Cewa"Jarumar ta Mutu, sai dai ta fito ta Karya ta faruwar hakan ".

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a baya tauraruwar Zainab ta haska sosai a duniyar fina-finan Hausa amma sai aka dena jin duriyarta, inda wasu ma har suka rika yin surutai iri-iri akan musabbabin abinda ya sa aka daina jin duriyar Zainab ciki hadda wanda aka rika cewa ciwon kanjamaune ya kamata.


Amma dai jarumar daga baya ta fito ta karyata hakan harma tayi Allah ya isa ga duk wanda suka mata wancan kazafin.

A shekarun baya Adam Zango da Zainab indomie sunfi ko wane Jarumai kawo kudi idan aka hada su tare a film, sunyi fina-finai irinsu Ga duhu Ga Haske, walijam, Balarabe Na balaraba, Adon Gari, Garin mu Da Zafi, Ahalil Kitabi da dai sauran finafinai wadanda suka zama zakara a wancan shekarun.


Har ana Hasashen cewa Ko akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu, duk dai babu tabbacin haka amma an sheda cewa abokai nan Junana.


Jarumi Adam A. Zango Ya dora hotunan a shafin shi na Instagram inda yayi mata Fatan Alkhairi.

Karanta Kaji: Shin dagaske ne Zainab Abdullahi Indomie tayi Film din Batsa na Blue Films???

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user