Tuesday 31 July 2018

YANZU-YANZU: RARARA YA KUMA SAKIN WATA SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN APC DA PDP - DOWNLOAD MUSIC HERE

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Sababbin Wakokin Dauda Kahutu Rarara

Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a waƙoƙin Siyasar Nigeria .

A wannan karon kuma Rarara ya saki Sabuwar Waka mai zafi akan APC da PDP

A cikin waƙar ya chaccaki Mabiya Jam'iyyar PDP

Waƙar mai taken "GANI GA WANE, AI YA ISHI WANE HANKALI SU WANE NE SUN FARA GANI A ZAHIRI".

Haƙiƙa an tsara waƙar sannan ya caccaki PDP SOSAI kuma ya yabawa gwamnatin BUHARI

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MU SAI BUHARI KO MAI TSANANI BARE WUYA MUN SHA GABAN KU TUN FARKO 'YAN TIRALIYA KO 'YAN UWAN KI BASA ƘAUNAR KI MUJIYA MU 'YAN ƘASAR MU SAI APC SAK SARAUNIYA...

Sun rera waƙar tare da tsohon abokin aikin sa Baban Chinedo

Karku sake a baku labari

ku hanzarta sauke wannan waƙar a kyauta

YA BAYYANA IRIN YADDA NASARAR DA SU FARA SAMU A YANZU TIN KAFIN SU KAI GA ZAƁEN 2019

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ayi sauraro Lafiya

Waƙar tasha Sauti mai kyau.

Takaitaccen Tarihin Nasir Ahmad El-Rufa'i: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Dan Siyasar Arewacin Nigeria Nasir Ahmad El-Rufa'i - Hotuna da Cikakken Tarihi

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD,SABABBIN WAƘOƘIN HAUSA, TSOFAFFIN WAƘOƘIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, SABABBIN WAƘOƘIN SIYASA, FADAKARWA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user