Friday 26 October 2018

Download Sabuwar Wakar Ali Show "'YAR ASALIN FULANI" Latest Song

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar Ali Show " 'YAR ASALIN FULANI NAFISA".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar tare da abokiyar aikin tashi.

Wannan waƙar tana ɗaya daga cikin waƙoƙin sa na ƙundin "ZANCE" .

Kaɗan daga cikin baitin waƙar kamar haka:

'Yar asalin fulani Nafisa Yau Sanadin ki zanje ruga in kika bani sanda muje kiwo shanu suna nan gida---

A 'Yar Asalin Fulani Nafisa Ina tsoron marar gaskiya kaga kabar matsamin ina kiwo shanun mu zan kai gida---

Ba laifi bane ba ginin soyayyata nasa marmara Nafisatu 'Yar fulani inna sha yunwa kinaban fura, gani rugar ku zan fara kiwo bana wahalar madara sani cikin masoyan ki zanjen so acikin sa ba gargada--

Mai yasakani ƙwalla ashe so ne nakasayin juriya, in akazo da zanje idan banaki bane ina tirjiya , rashin sani yasanya  ake cewa "Na zaɓi tsintacciya" shi lamarin masoya kamar maiƙo ajikin shi kasha ƙuda ---

Da Haƙuri yana illatarwa kan so, yanzu da ni ya kar, domin ko inaji akan so duƙ wasu 'yan uwa na ɓarar, ki na'am 'yar fulani abinda nakeso tinda anzo gaɓar, ki nazarin masoyin ki Ni ne kan so....

Kardai na cika ku da surutu sai kun sauke waƙar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar anan a kyauta.

DOWNLOAD MUSIC NOW

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su  akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user