Wednesday 3 October 2018

Karanta Kaji: 'Yan takaran sanata da jam’iyyar APC ta amince da su a Nigeria

Tura Wannan Zuwa Ga

Karanta Jerin ‘Yan takaran sanata da jam’iyyar APC ta amince da su a jihohin kasar nan.  JIHAR BORNO
1 – DR. ABUBAKAR ALI KULLIMA – BORNO NORTH
2. SANDA ALHAJI GARBA – BORNO SOUTH
3. FATI KAKENNA ALKALIMUNGONO – BORNO NORTH
4. HON. ISA LAWAN – BORNO NORTH
5. DR. SALMA ANAS KOLO – BORNO SOUTH
6. SEN. MOHAMMED ALI NDUME – BORNO SOUTH
7. MUSA BALLA – BORNO SOUTH
8. ALI BUKAR WURGE – BORNO CENTRAL
9. SEN. ABUBAKAR S. KYARI – BORNO NORTH
10. HON. KASHIM SHETTIMA -BORNO CENTRAL
  

Jihar Kaduna
1 – SULIEMAN ABDUL KWARI – Zone 1
2 – BARNABAS YUSUF BALA – Zone 3
3 – SEN. SHEHU SANI – Zone 2
4 – SEN. ZAGI CALEB – Zone 3

Jihar Kano
1 – BARR. HAJIYA LAILA BUHARI – CENTRAL
2. SEN. BARAU I. JIBRIN – NORTH
3. ISA YAHAYA ZAREWA – SOUTH
4. SEN. KABIRU IBRAHIM GAYA – SOUTH
5. SULIEMAN IBRAHIM HALILU – NORTH
6. SULIEMAN ABDULRAHMAN KAWU – SOUTH
7. IBRAHIM SHEKARAU – CENTRAL


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Doin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya na bada labarai da suka hada da harkokin yau da kullum Da zummar samar da zaman lafiya da kuma daukaka kima da martabar al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: Premium Times
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user