Tuesday 13 August 2019

Karanta Ka Ji: Musulman Amurka Sun Yi Nasara Akan Gwamnatin Kasar Amurka

Tura Wannan Zuwa Ga
Tun bayan shekaru takwas da aka yi ana tattaunawa, daga karshe Musulman kasar Amurka sun yi nasaran karbar babban filin wasa na Amurka (Metlife Stadium) sun gabatar da sallar idin babbar salla ta bana a cikinsa.


Musulman Kasar Amurka

Marubuci: Abubakar A. Adam Babankyauta

Musulman Kasar Amurka


Al'ummar musulmai sun yi gagarumin nasara yadda suka karbi babbar filin wasa dake jihar New Jersey na Amurka suka gudanar da hidimomin su na addini a ciki, filin wasan akan bada shi domin gabatar da muhimman taruka kasantuwar shine waje mai kima da tsari.

Musulman Kasar Amurka


Sai dai an ta kushe kudirin musulmi da suke neman su ma a ba su dama suna gudanar da Sallar idi a filin duk da musulmi suna da yawan gaske a New Jersey amma shekaru takwas suna fafatawa sun kasa samun wannan dama. Sai bana wata babbar kotu ta yi umarnin a ba su wannan damar ta gabatar da Sallar idi a Metlife stadium.

Musulman Kasar Amurka


Tabbas wannan gagarumar nasara ce da al'ummar Musulman kasar Amurka suka samu akan gwamnatin kasar.

Musulman Kasar Amurka


LABARAI MASU ALAKA:

Kalli Yadda China ta kera sabon jirgin yaki mara matuki da babu irin sa a duniya

KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYA

KARANTA LAIFIN DA SHUGABAN KASAR MISRAH MUHAMMAD MURSI YA AIKATA A IDON DUNIYA

Muna rokon Allah ya kara daura musulman duniya akan makiya gaskiya Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user