Friday 2 August 2019

KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYA

Tura Wannan Zuwa
Wasu daga cikin al'ummar jihar Bayelsa dake kudancin Nigeria, sun janyo ana ta aibata yan Nigeria a duniya tare da yimana dariya, sakamakon yadda suka rufarwa wani Katoton Kifi da ake kira da Whales suka kasheshi tare da kwashe namansa gaba daya sai kashi kawai suka bari.

YUNWA CE KO MAITAR NAMA TA SANYA HAKA...

Marubuci: Rabi'u Biyora

Shi kifin Whales yayi rashin sa'ar makalewa ne a tekun dake jihar ta Bayelsa, a bisa al'ada Whales yakanyi haka a ko'ina a duniya, amma a sauran kasashe da anganshi sai mutane su taru suyi aikin mayar dashi cikin ruwa inda zai iya iyo, a wasu kasashen idan aka ga Whales ya makale har magani ake masa kafin a sake mayar dashi cikin ruwa.

YUNWA CE KO MAITAR NAMA TA SANYA HAKA...

Amma wannan Da yayi kuskuren makalewa a Nigeria, tuni ya zama naman miya a gidajen al'ummar da suka ganshi, suna ta murnar samun nama ba tare da wahala ba.

YUNWA CE KO MAITAR NAMA TA SANYA HAKA...


An jiyo shugabannin kungiyar kare hakkin Whales na duniya suna nuna bacin ransu akan wannan kisan gilla da akayiwa Whales a Nigeria.

Hotuna Biyu dake kasa, suna nuna yadda al'umma a wasu kasashen ke taruwa don mayar da kifin Whales cikin ruwa inda zai iya iyo, ragowar hotunan guda uku suna nuna yadda yan Nigeria sukayi kacha kacha da naman kifi Whales.


Yadda kasashen ketare suke yi...


MUKALOLI MASU ALAKA:

KALLI YADDA SA'IN SA YA JAWO WATA TA CAKA MA WANTA WUKA YA MUTU HAR LAHIRA

Karanta Sharhin Manyan Masifu Da Bala'in Dake Kunshe Cikin Rayuwar Gidan Yari

Kalli Hotunan Wacce tafi kowa Kyau a Nigeria (Sarauniyar Kyau ta Nigeria)

KARANTA LAIFIN DA SHUGABAN KASAR MISRAH MUHAMMAD MURSI YA AIKATA A IDON DUNIYA

Sai dai wasu daga cikin 'yan Nigeria sun bayyana ra'ayoyin su akai.

Sharhi

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin na su:


Sharhi


Sharhi


Sharhi


Yadda kasashen ketare suke yi...


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user